IQNA - A ranar 13 ga watan Agusta ne aka kammala matakin karshe na gasar haddar kur'ani da tafsiri ta kasa da kasa karo na 45 na kasar Saudiyya mai taken "Sarki Abdulaziz".
Lambar Labari: 3493718 Ranar Watsawa : 2025/08/16
Kuala Lumpur (IQNA) – An gudanar da bikin rufe gasar kur’ani ta kasa da kasa karo na 62 da aka gudanar a kasar Malaysia
Lambar Labari: 3488071 Ranar Watsawa : 2022/10/25